Hakim Djamel Abdallah (an haife shi a ranar 9 ga watan Janairu 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga kulob ɗin Virton na Belgium. An haife shi a Faransa, yana wakiltar tawagar kasar Madagascar.

Hakim Abdallah
Rayuwa
Haihuwa Saint-Leu (en) Fassara, 9 ga Janairu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Faransa
Madagaskar
Komoros
Karatu
Harsuna Romanian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Stade brestois 29 II (en) Fassara2014-ga Faburairu, 201692
Stoke City F.C. (en) Fassaraga Faburairu, 2016-ga Yuli, 2018
US Avranches (en) Fassaraga Janairu, 2017-ga Yuni, 2017144
  Polideportivo Ejido (en) Fassaraga Augusta, 2017-ga Yuni, 2018110
FC Nantes II (en) Fassaraga Yuli, 2018-ga Augusta, 2020261
FC Swift Hesperange (en) Fassaraga Augusta, 2020-ga Yuli, 20213023
Lierse S.K. (en) Fassaraga Yuli, 2021-ga Yuli, 2022277
R.E. Virton (en) Fassaraga Yuli, 2022-ga Yuli, 2023305
FC Dinamo Bucharest (en) Fassara17 ga Yuli, 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 19

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

An haifi Abdallah a ƙasar Faransa a ketare na Réunion mahaifinsa ɗan Comoriya ne kuma mahaifiyarsa 'yar Malagasy. [1] Ya fara buga wa tawagar kasar Madagascar wasa a wasan sada zumunci da Burkina Faso ta doke su da ci 2-1 a ranar 11 ga watan Oktoba shekara ta, 2020. [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Mental! - Hakim Abdallah : " Heureux de faire partie de ce projet " " . mental.lu . September 11, 2020.
  2. "Livescore: Burkina Faso - Madagascar | 2020-10-12 | FootNews.be" . www.footnews.be .

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe