Habib Boularès ( Larabci: الحبيب بولعراس‎ ) (29 Yulin shekarar 1933 - 18 [1]Afrilu shekarata 2014) ɗan diflomasiyyar Tunusiya ne kuma ɗan siyasa. y kasan ce sananne fannin siyasa da kuma diflomasiyya wato hadin kan mutane a kasar Tunusiya.[2]

Habib Boularès
Minister of Defence (en) Fassara

20 ga Faburairu, 1991 - 10 Oktoba 1991
Minister of Foreign Affairs (en) Fassara

28 ga Augusta, 1990 - 20 ga Faburairu, 1991
Ismaïl Khelil (en) Fassara - Habib Ben Yahia
Minister of Culture (en) Fassara

27 ga Yuli, 1988 - 3 ga Maris, 1990
Minister of Culture (en) Fassara

12 ga Yuni, 1970 - 17 ga Yuni, 1971
ambassador (en) Fassara


Speaker of the Assembly of the Representatives of the People (en) Fassara

Rayuwa
Cikakken suna Mohammed Habib Boularès
Haihuwa Tunis, 29 ga Yuli, 1933
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Mutuwa 15th arrondissement of Paris (en) Fassara, 18 ga Afirilu, 2014
Makwanci La Marsa (en) Fassara
Karatu
Makaranta Sadiki College (en) Fassara
École pratique des hautes études (en) Fassara
University of Strasbourg (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, ɗan jarida, marubuci da Mai wanzar da zaman lafiya
Employers Jeune Afrique (en) Fassara
Assabah (en) Fassara  (1955 -  1960)
Établissement de la Radiodiffusion-Télévision Tunisienne (en) Fassara  (1962 -  1964)
Imani
Jam'iyar siyasa Constitutional Democratic Rally (en) Fassara
Habib Boularès

Tarihin rayuwa gyara sashe

 
Habib Boularès

Ya fara shiga majalisa a shekarar 1970 a matsayin Ministan Al'adu da Watsa Labarai, yayi aiki a wannan mukamin har zuwa 1971. Ya yi aiki a matsayin Ministan Harkokin Wajen Tunisia daga shekarata 1990 zuwa 1991, Ministan Tsaro na wani ɗan gajeren lokaci a 1991, sannan kuma matsayin Kakakin Majalisar Wakilai daga 1991 zuwa 1997. Ya yi aiki a matsayin Sakatare-Janar na Tarayyar Larabawa-Maghreb Union daga 2002 zuwa 2006, sannan Habib Ben Yahia ya gaje shi.[3] Boularès ya mutu, yana da shekara 80, a Farisa..[1]

Manazarta gyara sashe

 

  1. 1.0 1.1 Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)
  2. "Décès de Habib Boularès" (in French). Leaders Tunisie. April 18, 2014. Archived from the original on April 19, 2014. Retrieved April 19, 2014.
  3. "Tunisia's Habib Ben Yahia becomes new UMA head". Panapress. 2006-01-08. Retrieved 2008-07-16