Haashim Domingo
Haashim Domingo (an haife shi a ranar 13 ga watan Agusta shekara ta 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka Wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya ga kulob din Botola Raja CA. [1]
Haashim Domingo | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Cape Town, 13 ga Augusta, 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 172 cm |
Aikin kulob
gyara sasheYa buga wasansa na farko na kwararru a gasar Segunda Liga don Vitória Guimarães B a ranar 14 ga Fabrairu 2015 a wasan da suka yi da Atlético CP kuma ya ci kwallo a wasansa na farko. [2]
Ya rattaba hannu a kungiyar Mamelodi Sundowns ta Afirka ta Kudu kan yarjejeniyar shekaru biyar a watan Satumbar 2020.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Haashim Domingo at Soccerway. Retrieved 3 October 2020.
- ↑ "Game Report by Soccerway". Soccerway. 14 February 2015.
- ↑ Ditlhobolo, Austin (26 September 2020). "Mamelodi Sundowns confirm signing of Goss, Domingo and Motupa". Goal. Retrieved 3 October 2020.