Hédi Majdoub
Hédi Majdoub,(an haife shi a ranar daya 1 ga watan Disamban shekarar na alif dubu daya da dari tara da sittin da tara 1969)[1] ɗan siyasan Tunusiya ne. Ya yi aiki kuma a matsayin Ministan Cikin Gida a majalisar firaminista Youssef Chahed .
Hédi Majdoub | |||
---|---|---|---|
12 ga Janairu, 2016 - 6 Satumba 2017 ← Mohamed Najem Gharsalli (en) - Lotfi Brahem (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Nabeul (en) , 1 Disamba 1969 (55 shekaru) | ||
ƙasa | Tunisiya | ||
Karatu | |||
Makaranta | École nationale d'administration (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | independent politician (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Biographie de Hédi Majdoub, ministre de l'Intérieur"