Nacho Monreal
[1]Nacho Monreal (an haifeshi a ranar 26 ga watan Fabrairu shekarar alif 1986) ya kasance tsohon dan wasan kasar Sifaniya dan wasan baya ne na gefen hagu ko kuma dan baya na tsakiya. Ya fara buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Osasuna inda yayi wasanni da yawa. Yaje kungiyar a shekara ta alif 2005 inda ya buga wasanni 144 a ƙungiyar inda ya shafe shekaru biyar a gasar ta Laliga.[4]
Nacho Monreal | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Ignacio Monreal Eraso | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Pamplona (en) , 26 ga Faburairu, 1986 (38 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ispaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Yaren Sifen | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
fullback (en) centre-back (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 72 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.8 m |
A shekarar alif 2011 ya kulla yarjejeniya da kungiyar kwallon kafa ta Malaga sannan kuma bayan shekaru biyu kuma kungiyar kwallon kafa Arsenal inda ya lashe gasar FA cup guda ukku inda ya buga wasanni 251 a kungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal.[5] Ya karar da rayuwar kwallon kafar tashi a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real sociedad a shekarar alif 2019-2020 inda har ya samu nasarar lashe Copa Del Ray.
A fannin kasa kuma, ya wakilci kasar tashi ta haihuwa wato ƙasar Sifaniya daga shekarar alif 2009 zuwa shekara ta alif 2018. Inda ya wakilci kasar a gasar Confederation cup wanda aka buga a shekarar alif 2013 da kuma gasar cin kofin duniya wanda aka buga a shekarar alif 2018.
Salon Wasa
gyara sasheTun lokacin da aka kammala cinikin dan wasan inda suka kulla yarjejeniya da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Babban mai horaswa na kungiyar dan asalin kasar Faransa wato Arsene Wenger yana cewa Monreal din dan wasa ne mai hikima kuma mai da ke jagorantar wasa. Kocin ya kara da cewa ba ko wane dan wasa ne zai zamo kamar dan wasan ba saboda dan wasan yana da tarewa, saboda zai iya tare dan gaba cikin hikima da basira. Sannan kuma yana da hikimar kai farmaki sosai kuma hagun dan wasan tana da kyau kuma da amfani. Kuma dan wasan yana iya buga wasa acikin jerin mutum hudu kuma yana buga gaba a wasu lokuta da dama. Dan wasan ya iya hado kwallo cikin lsyi ns 18 kuma yana da karfi a saman iska.[41][42][43]
Kididdigar Rayuwar Kwallo
gyara sasheKungiya
ya
Club | Season | League | National Cup | League Cup | Continental | Other | Total | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Osasuna B | 2004–05 | Segunda División B | 1 | 0 | 0 | 0 | — | — | — | 1 | 0 | |||
2005–06 | 35 | 3 | 0 | 0 | — | — | — | 35 | 3 | |||||
Total | 36 | 3 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | — | 36 | 3 | ||||
Osasuna | 2006–07 | La Liga | 10 | 0 | 3 | 0 | — | 6 | 0 | — | 19 | 0 | ||
2007–08 | 27 | 1 | 0 | 0 | — | — | — | 27 | 1 | |||||
2008–09 | 28 | 0 | 1 | 0 | — | — | — | 29 | 0 | |||||
2009–10 | 31 | 1 | 6 | 0 | — | — | — | 37 | 1 | |||||
2010–11 | 31 | 1 | 1 | 0 | — | — | — | 32 | 1 | |||||
Total | 127 | 3 | 11 | 0 | — | 6 | 0 | — | 144 | 3 | ||||
Málaga | 2011–12 | La Liga | 31 | 0 | 2 | 0 | — | — | — | 33 | 0 | |||
2012–13 | 14 | 1 | 3 | 0 | — | 4 | 0 | — | 21 | 1 | ||||
Total | 45 | 1 | 5 | 0 | — | 4 | 0 | — | 54 | 1 | ||||
Arsenal | 2012–13 | Premier League | 10 | 1 | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | 11 | 1 | |
2013–14 | 23 | 0 | 3 | 0 | 2 | 0 | 8 | 0 | — | 36 | 0 | |||
2014–15 | 28 | 0 | 4 | 1 | 0 | 0 | 6 | 0 | 1 | 0 | 39 | 1 | ||
2015–16 | 37 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 6 | 0 | 1 | 0 | 45 | 0 | ||
2016–17 | 36 | 0 | 4 | 1 | 0 | 0 | 3 | 0 | — | 43 | 1 | |||
2017–18 | 28 | 5 | 0 | 0 | 2 | 0 | 7 | 1 | 1 | 0 | 38 | 6 | ||
2018–19 | 22 | 1 | 0 | 0 | 2 | 0 | 12 | 0 | — | 36 | 1 | |||
2019–20 | 3 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | 3 | 0 | |||
Total | 187 | 7 | 13 | 2 | 6 | 0 | 42 | 1 | 3 | 0 | 251 | 10 | ||
Real Sociedad | 2019–20 | La Liga | 29 | 2 | 5 | 0 | — | — | — | 34 | 2 | |||
2020–21 | 26 | 1 | 1 | 0 | — | 7 | 1 | 1 | 0 | 35 | 2 | |||
2021–22 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | — | 0 | 0 | ||||
Total | 55 | 3 | 6 | 0 | — | 7 | 1 | 1 | 0 | 69 | 4 | |||
Career total | 450 | 17 | 35 | 2 | 6 | 0 | 59 | 2 | 4 | 0 | 554 | 21 |
Kasa
National team | Year | Apps | Goals |
---|---|---|---|
Spain | 2009 | 2 | 0 |
2010 | 2 | 0 | |
2011 | 1 | 0 | |
2012 | 4 | 0 | |
2013 | 7 | 0 | |
2014 | 0 | 0 | |
2015 | 0 | 0 | |
2016 | 2 | 1 | |
2017 | 3 | 0 | |
2018 | 1 | 0 | |
Total | 22 | 1 |
- Kwallayen Sipaniya da yaci a wuri na farko, wurin na nuna dukkan kwallayen da yaci.
No. | Date | Venue | Opponent | Score | Result | Competition |
---|---|---|---|---|---|---|
1 | 12 November 2016 | Nuevo Los Cármenes, Granada, Spain | Macedonia | 3–0 | 4–0 | 2018 FIFA World Cup qualification |
Girmamawa
gyara sasheArsenal
FA Cup: 2013–14,[47] 2014–15,[48] 2016–17[49]
FA Community Shield: 2014,[50] 2015,[51] 2017[52]
EFL Cup runner-up: 2017–18[53]
UEFA Europa League runner-up: 2018–19[54]
Real Sociedad
Copa del Rey: 2019–20[55][56]
Spain
FIFA Confederations Cup runner-up: 2013[45]
Individual
Professional Footballers' Association Fans' Player of the Month: October 2017[28]