Gundumar Sanatan Neja ta gabas

majalisar dattawa a Najeriya

Gundumar Sanatan Neja ta Gabas wanda aka sani da sashe na biyu a wakilcin siyasar Neja (Zobe B) wannan gunduma tana a cikin jihar Neja Najeriya. Wannan gundumar ta haɗa ƙananan hukumomi guda 9 wanda ya haɗa da:

  1. Ƙaramar Hukumar Rafi
  2. Ƙaramar Hukumar Munya
  3. Ƙaramar Hukumar Bosso
  4. Ƙaramar Hukumar Chanchaga
  5. Ƙaramar Hukumar Paiko
  6. Ƙaramar Hukumar Shiroro
  7. Ƙaramar Hukumar Suleja
  8. Ƙaramar Hukumar Tafa
  9. Ƙaramar Hukumar Gurara.
bagaren jahar Neja a najeriya
Gundumar Sanatan Neja ta gabas
zaben sanatoci
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Neja

Har ila yau wannan gundumar tanada ƙananan gundumomi (wards) guda 90, Mohammed Sani Musa na jam'iyyar APC shine wanda yake wakiltar waɗannan Ƙananan hukumomi na jihar Neja ta gabas a Majalisar dattijan Najeriya.[1][2][3]

Jerin Sanatocin da suka wakilci yankin

gyara sashe
Sanatoci Jam'iyya Shekara Jamhuriya Tarihin siyasa
Ibrahim Kuta PDP 1999 - 2007 4th

5th

Dahiru Awaisu Kuta PDP 2007 - 2011 6th Ya rasu a lokacin da yake a ofis a shekara ta 2014
David Umaru APC 2011 2019 7th

8th

9th

Kotun ɗaukaka ƙara itace ta tumɓukeshi a jamhuriya ta 9

A watan Nuwamba a 2019, ƴan watanni kaɗan kafin ƙarshen wa'adin shi

Lokacin sanatan

Sani Mohammed Musa APC 2019 - Mai ci yanzu 9th Sani Mohammed Musa Ya maye gurbin David Umar bayanda kotu ta tumɓuke David Umar

Manazarta

gyara sashe
  1. Olasupo, Abisola (15 February 2019). "Elections may not hold in Niger East, North". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in English). Archived from the original on 10 January 2022. Retrieved 10 January 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. "INEC issues certificate of return to Niger East senator-elect - Premium Times Nigeria" (in English). 9 September 2014. Retrieved 10 January 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
  3. "Breaking: Supreme Court sacks Niger East senator, announces his replacement -". The Eagle Online (in English). 14 June 2019. Retrieved 10 January 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)