Gumi ko Gummi karamar hukuma ce dake a Jihar Zamfara, Arewa maso yamman Nijeriya.

Globe icon.svgGumi

Wuri
 12°03′N 5°10′E / 12.05°N 5.17°E / 12.05; 5.17
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaZamfara
Yawan mutane
Faɗi 204,539 (2006)
• Yawan mutane 78.37 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,610 km²
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 891
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.