Gimbiya Fadia ta Masar
An haifi ta Gimbiya Fadia (Arabic;15 Disamba 1943 -28 Disamba 2002) a Fadar Abdeen a Alkahira.Ita ce 'yar ƙarama ta marigayi Tsohon Sarki Farouk na Masar da matarsa ta farko,Sarauniya Farida. [ana buƙatar hujja]Bayan an kori mahaifinta a lokacin Juyin Juya Halin Masar na 1952,Gimbiya ta zauna a Italiya na tsawon shekaru biyu.An tura ita da 'yan uwanta mata su zauna a Switzerland,don halartar makarantar kwana.A can,Gimbiya ta yi karatun zane,ta zama ƙwararren mai hawan doki kuma ta sadu da mijinta na gaba.
Gimbiya Fadia ta Masar | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Abdeen Palace (en) , Kairo da Misra, 15 Disamba 1943 |
ƙasa | Switzerland |
Mutuwa | Lausanne (en) , 28 Disamba 2002 |
Makwanci |
Masallacin Al-Rifa'i Kairo Misra |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Farouk of Egypt |
Mahaifiya | Farida of Egypt |
Abokiyar zama | Prince Pierre Sa’id Alexeivich Orlov (en) |
Yara |
view
|
Ahali | Fuad II of Egypt (en) , Princess Fawzia Farouk of Egypt (en) da Princess Farial of Egypt (en) |
Yare | Muhammad Ali dynasty (en) |
Sana'a | |
Sana'a | linguist (en) , painter (en) da mai aikin fassara |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.