Giacomo Bonaventura[1] wanda kuma aka fi sani da Jack (an haife shi ranar 22 ga watan Agusta, 1989) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] a serie A ta Italia da kuma kungi6 ƙwallon ƙafa na ƙasar Italiya.[3][4]

Giacomo Bonaventura
Rayuwa
Haihuwa San Severino Marche (en) Fassara, 22 ga Augusta, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Atalanta B.C.2007-201410417
  Italy national under-19 football team (en) Fassara2008-200841
  Italy national under-20 football team (en) Fassara2009-2010122
  U.S. Pergolettese 1932 (en) Fassara2009-200941
  Italy national under-21 football team (en) Fassara2010-201020
Calcio Padova (en) Fassara2010-2010150
  Italy men's national association football team (en) Fassara2013-
  A.C. Milan2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 5
Nauyi 75 kg
Tsayi 180 cm
Giacomo Bonaventura
Giacomo Bonaventura
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe