Ghali Tijjani Mustapha ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilai a majalisar wakilai ta ƙasa a yanzu. Ya kasance yana wakiltar mazaɓar tarayya ta Kano Ajingi/Albasu/Gaya tun 2023, a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP). [1] [2]

Ghali Mustapha Tijjani
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa New Nigeria People's Party

Rayuwar farko

gyara sashe

An haifi Ghali Tijjani Mustapha a ranar 13 ga watan Yuni, 1980, a jihar Kano, Najeriya. [3] [1]

Tun shekarar 2023 Ghali Tijjani Mustapha ya zama ɗan majalisar wakilai a majalisar wakilai ta ƙasa, mai wakiltar mazaɓar Kano Ajingi/Albasu/Gaya a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar New Nigeria Peoples Party. [4] [5]

Ghali Tijjani Mustapha ya gaji Abdullahi Mahmud Gaya, bayan kammala wa'adinsa a shekarar 2023 a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC). [1]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-02. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  2. Erezi, Dennis (2024-03-26). "Kano Reps empower 19,000, unveils constituency projects". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). Retrieved 2025-01-02.
  3. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-02.
  4. Abuja, Nicholas Kalu (2024-11-23). "Kano Rep advocates for homeschooling to address educational challenges". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-02.
  5. Nwafor (2024-03-26). "Rep member empowers 19,000 constituents in Kano". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-02.