Geyse
Geyse da Silva Ferreira (An haifeta ne a ranar 27 ga watan Maris na shekarar ta (1998), wadda aka fi sani da Geyse ko Pretinha, [1] ƙwararriyar 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar asalin ƙasar Brazil wanda ke taka leda a matsayin 'yar wasan gaba ga ƙungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta mata da ƙungiyar mata ta Brazil .
Geyse | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Maragogi (en) , 27 ga Maris, 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Brazil | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.67 m |
Manufar kasa da kasa
gyara sasheA'a. | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|
1. | Fabrairu 18, 2021 | Exploria Stadium, Orlando, Amurika | Samfuri:Country data ARG</img>Samfuri:Country data ARG | 4-1 | 4–1 | 2021 SheBelieves Cup |
2. | 26 Nuwamba 2021 | Arena da Amazonia, Manaus, Brazil | Indiya</img> Indiya | 5-1 | 6–1 | Gasar Cin Kofin Mata ta Duniya na Manaus na 2021 |
3. | Afrilu 7, 2022 | Estadio José Rico Pérez, Alicante, Spain | Samfuri:Country data ESP</img>Samfuri:Country data ESP | 1-1 | 1-1 | Sada zumunci |
4. | 21 ga Yuli, 2022 | Estadio Olímpico Pascual Guerrero, Cali, Colombia | Samfuri:Country data PER</img>Samfuri:Country data PER | 3-0 | 6–0 | 2022 Copa América Femenina |
5. | 2 Satumba 2022 | Orlando Stadium, Johannesburg, Afirka ta Kudu | Afirka ta Kudu</img> Afirka ta Kudu | 1-0 | 3–0 | Sada zumunci |
Rayuwa ta sirri
gyara sasheGeyse ta bai wa mahaifiyarta da ’yan’uwanta gida da kuɗin da ta samu a ƙwallon ƙafa. Geyse tana da zanen fuskar mahaifiyarta a hannunta na hagu.
Nassoshi
gyara sashe- ↑ "No caminho de Marta, alagoana Pretinha é convocada para a seleção" (in Portuguese).