Gbolahan Salami

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Fuad Gbolahan Salami[1] (an haifeshi ranar 15 ga watan Afrilu, 1991) a Lagos, Najeriya.[2] Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke taka leda a gaba, kwanan nan.

Gbolahan Salami
Rayuwa
Haihuwa Ibadan, 15 ga Afirilu, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202008-201141
Sunshine Stars F.C. (en) Fassara2008-2010
Shooting Stars SC (en) Fassara2010-2014
Enyimba International F.C.2011-2012
Mamelodi Sundowns F.C. (en) Fassara2011-2011
  Nigeria national under-23 football team (en) Fassara2011-201230
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2014-
Warri Wolves F.C.2014-20153417
  FK Crvena zvezda (en) Fassara2015-201500
Kuopion Palloseura (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 183 cm

Aikin kulob gyara sashe

Ya fara wasa da Sunshine Stars FC kafin ya koma Shooting Stars FC da ke Ibadan. A cikin 2010, kungiyar ta dakatar da shi saboda amfani da kalaman barazana bayan ya zira kwallaye a wasan gasar da tsohuwar ƙungiyarsa.[3] Ya shiga Warri Wolves gabanin kakar 2014, kuma saura wasanni goma ya kasance na biyu wajen zira kwallaye tare da kwallaye 13 a gasar.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

  1. "GBOLAHAN SALAMI". WEST AFRICAN FOOTBALL. Archived from the original on 11 October 2014. Retrieved 7 October 2014.
  2. "Cybereagles • View topic - Salami: Slave contract and all ...A Must read". forum.cybereagles.com (in Turanci).
  3. "Naija Football 247: NPL suspends Shooting Stars striker, Gbolahan Salami". naijafootball247.com. Archived from the original on 11 October 2014. Retrieved 7 October 2014.