Gaskiyan Cocin Isa

Cocin kiristoci, an gina ta birnin Beijing na kasar China.

"Gaskiyan Cocin Isa: coci ne da ke zaman kanta da aka kafa a Beijing babban birnin kasar China, a shekarar arab dari tara da goma shaa bakwai. Yau akwai mutanen cocin kusa da milian biyu da rabi a kasashe arba`in da biyar. Cocin ta zama na bangaren fantikosta na aldinin krista. Tun shekara dubu biyu, aka kafa wanan cocin a kasar Uganda. Cocin ta yarda da "sunan Isa" game da yan fantikosta suzama daya amman baa da Allah, Isa da Ruhu mai tsarki suzama daya ba. Su naa waazi da injila a kasashe duka kafin zuwan Isa na biyu.

Gaskiyan Cocin Isa
Founded 1917
Mai kafa gindi Paul Wei (en) Fassara
Classification
Gaskiyan Cocin Isa

Abubuwan da cocin ta aminta dasu gyara sashe

Abubuwar goma da cocin ta yarda da su sun hada da:

  1. Ruhu Mai Tsarki
  2. Wankan Zunubi
  3. Ciye-ciye mai Tsarki
  4. Asabar Babar Rana
  5. Wankin kafafuwa (alwala)
  6. Isa Krista
  7. Injil Mai Tsarki
  8. Jin kai
  9. Coci
  10. Tashin Kiyama

Manazarta gyara sashe