Gagdi Adamu Yusuf
Dan siyasar Najeriya
Yusuf Adamu Gagdi (an haife shi a ranar 5 ga watan Nuwamba,shekarar alif dari tara da tamanin 1980) dan siyasan ne na Jam’iyyar All Progressive Congress daga Jihar Filato, Nijeriya . Shi dan majalisar wakilai ne na tarayyar Najeriya daga mazabar tarayya ta Pankshin / Kanam / Kanke na jihar Filato a majalisar kasa ta 9. An zabe shi zuwa gidan a cikin shekarar 2019.[1][2][3]
Gagdi Adamu Yusuf | |||||
---|---|---|---|---|---|
13 ga Yuni, 2023 - ← Gagdi Adamu Yusuf District: Kanye/Pankshin/Kanam
11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023 District: Kanye/Pankshin/Kanam | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 5 Nuwamba, 1980 (44 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Jami'ar, Jos | ||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Hon. Gagdi Adamu Yusuf [Plateau -Pankshin/Kanke/Kanam– APC]". 234online.com (in Turanci). Retrieved 2021-03-05.[permanent dead link]
- ↑ "Nigerian House of Representatives, Members of House of Representativess in Nigeria :: Nigeria Information & Guide". www.nigeriagalleria.com. Retrieved 2021-03-05.
- ↑ "Nigerian House of Representatives, Chairmen and deputies of Standing and special committees, House of Representativess in Nigeria ::". www.placng.org. Retrieved 2021-03-05.[permanent dead link]