Gaetano Castrovilli Cavaliere[1] OMRI (an haife shi ranar 17 ga watan Fabrairu, 1997) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin tsakiyar a kungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] a serie A ta Italiya da ƙungiyar kwallon kafar kasar Italiya.[3][4]

Gaetano Castrovilli
Rayuwa
Haihuwa Minervino Murge (en) Fassara, 17 ga Faburairu, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  ACF Fiorentina (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Kyaututtuka
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. https://www.foxsports.com/soccer/gaetano-castrovilli-player
  2. https://www.flashscore.com.ng/player/castrovilli-gaetano/ALBpOZPH/
  3. https://www.whoscored.com/Players/239016/Show/Gaetano-Castrovilli
  4. https://www.transfermarkt.com/gaetano-castrovilli/profil/spieler/303116