Freda Marie Houlston (5 Febreilu 1911 - 26, Mayu Shekara ta 1977), an kuma kiranta da "Sister Palmo ko Gelogma Karma Kechog Palmo, baturiya ce wadda aka garkame ta a India don ta goyi bayan 'yancin India kuma itace baturiya ta farko da ta fara imani da Tibetan Buddhism.[1]

Freda Bedi
Rayuwa
Cikakken suna Freda Marie Houlston
Haihuwa Derby (en) Fassara, 5 ga Faburairu, 1911
ƙasa Birtaniya
United Kingdom of Great Britain and Ireland
Mutuwa New Delhi, 26 ga Maris, 1977
Ƴan uwa
Abokiyar zama Baba Bedi XVI (en) Fassara
Yara
Karatu
Makaranta St Hugh's College (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Turanci
Sana'a
Sana'a social worker (en) Fassara, mai aikin fassara da nun (en) Fassara
Imani
Addini Buddha
hoton freda
Bedi

Farkon rayuwa

gyara sashe

An haife Freda Marie Houlston a gida dake saman shagon kayan kawa da gyaran agogo na babanta dake Monk Street a Derby. Mahaifin Freda yayi yaki a yaki na farko (first world war) kuma yana fannin sojojin machine guns. An kashe shi a arewcin Faransa a (14 Aprelu 1918). Mahaifiyarta, Nellie ta kara aure a 1920, ga Frank Norman Swan.[2]

Freda tayi karatu a Hargrave House sannan se kuma a makaratar Parkfields Cedars, duka a Derby. Ta kuma kwashe tsawon lokaci tana karantar wakokin makaranta a arewacin Faransa. Ta samu damar karatu a St Hugh's College don karantar yaren Farasanci.

Ya mutu ranar 29, ga Maris, 197, a brinin New Delhi.

Manazarta

gyara sashe