Elimane Franck Kanouté (an haife shi a cikin shekara ta 1998) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya . Ligue 2 club Sochaux, a kan aro daga Belgian First Division A kulob Cercle Brugge.

Franck Kanouté
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 13 Disamba 1998 (25 shekaru)
ƙasa Senegal
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Delfino Pescara 1936 (en) Fassara-
Ascoli Calcio 1898 F.C. (en) Fassara-
  Cercle Brugge K.S.V. (en) Fassara1 Satumba 2020-3 ga Yuli, 2023
FC Sochaux-Montbéliard (en) Fassara14 ga Yuli, 2022-30 ga Yuni, 2023
FK Partizan (en) Fassara4 ga Yuli, 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Aikin kulob gyara sashe

Kanouté ya fara buga gasar Seria B a Pescara a ranar 8 ga watan Satumban shekarar 2017 a wasan da suka buga da Frosinone.[1] A ranar 1 ga watan Agustan 2019, ya shiga Cosenza akan lamuni har zuwa ranar 30 ga watan Yunin shekarar 2020.[2]

A ranar 1 ga watan Satumban 2020, Kanouté ya koma Cercle Brugge . Ya sanya hannu kan kwangila har zuwa 2024.[3]

A ranar 14 ga watan Yulin 2022, Kanouté ya koma Sochaux a Faransa a kan aro.[4]

Ayyukan ƙasa da ƙasa gyara sashe

Kanouté ya fara buga wa tawagar Senegal wasa a wasan da suka doke Guinea Bissau da ci 1-0 2021 na neman tikitin shiga gasar cin kofin Afrika a ranar 15 ga watan Nuwamban 2020.[5]

Manazarta gyara sashe

  1. https://int.soccerway.com/matches/2017/09/08/italy/serie-b/pescara-calcio/frosinone-calcio/2560061/
  2. https://m.tuttomercatoweb.com/serie-b/ufficiale-cosenza-arriva-kanoute-in-prestito-dal-pescara-1275245
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-09-01. Retrieved 2023-03-22.
  4. https://www.fcsochaux.fr/actualites/communique/franck-kanoute-prete-au-fcsm
  5. https://www.seneweb.com/news/Sport/guinee-bissau-ndash-senegal-le-onze-des-_n_333531.html

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe