François Mitterrand (lafazi: /feranswa miteran/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1916 a Jarnac, Faransa; ya mutu a shekara ta 1996 a Paris. François Mitterrand shugaban kasar Faransa ne daga shekarar 1981 zuwa 1995 (bayan Valéry Giscard d'Estaing - kafin Jacques Chirac). .

Simpleicons Interface user-outline.svg François Mitterrand
Reagan Mitterrand 1984 (cropped).jpg
Rayuwa
Cikakken suna François Maurice Adrien Marie Mitterrand
Haihuwa Jarnac (en) Fassara, Oktoba 26, 1916
ƙasa Faransa
Harshen uwa Faransanci
Mutuwa 7th arrondissement of Paris (en) Fassara, ga Janairu, 8, 1996
Makwanci Jarnac (en) Fassara
Yanayin mutuwa natural causes (en) Fassara (prostate cancer (en) Fassara)
Yan'uwa
Mahaifi Joseph Mitterrand
Mahaifiya Yvonne Lorrain
Yara
Siblings
Ƙabila Mitterrand family (en) Fassara
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Lauya da ɗan jarida
Wurin aiki Faris
Mamba Academy of Morvan (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci Algerian War of Independence (en) Fassara
Yakin Duniya na II
Imani
Addini agnosticism (en) Fassara
Jam'iyar siyasa Democratic and Socialist Union of the Resistance (en) Fassara
Socialist Party (en) Fassara
Federation of the Democratic and Socialist Left (en) Fassara
Convention of Republican Institutions (en) Fassara
IMDb nm0594137
François Mitterrand Signature.svg
François Mitterrand a shekara ta 1981.