Lionel Jospin ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1937 a Meudon, Faransa. Lionel Jospin firaministan kasar Faransa ne daga Yuni 1997 zuwa Mayu 2002.[1]

Simpleicons Interface user-outline.svg Lionel Jospin
Delanoe Zenith 2008 02 27 n19.jpg
Rayuwa
Haihuwa Meudon (en) Fassara, ga Yuli, 12, 1937 (83 shekaru)
ƙasa Faransa
Harshen uwa Faransanci
Yan'uwa
Mahaifi Robert Jospin
Mahaifiya Mireille Jospin
Yara
Siblings
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da university teacher (en) Fassara
Wurin aiki Strasbourg da Brussels (en) Fassara
Imani
Addini Calvinism (en) Fassara
Jam'iyar siyasa Socialist Party (en) Fassara
IMDb nm0991798
Lionel Jospin signature.jpg
Lionel Jospin a shekara ta 2014.

ManazartaGyara

  1. https://www.britannica.com/biography/Lionel-Jospin