Folakunle Oshun
Folakunle Oshun (an haife shi a shekara ta 1984 a Ibadan ) ɗan Najeriya ne mai zane na gani na zamani kuma masassaki. Shi ne wanda ya kafa kuma darakta na Legas Biennal, wata kungiyar da ke ba da hanyar tattaunawa da bunkasa fasahar zane zane na Afirka. An nuna ayyukan Oshun a cikin bukukuwan bajekulin gida da na waje da yawa.
Folakunle Oshun | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ibadan, |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Lagos |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Lagos |
Sana'a | |
Sana'a | curator (en) da art director (en) |
Rayuwar farko da ilimi gyara sashe
An haifi Folakunle Oshun kuma ya girma a Ibadan Jihar Oyo, Najeriya. Ya halarci Jami'ar Legas, inda ya karanta BA a Fine Arts (2004-2007) da MA a Arts History (2008-2012).
Bajekuli gyara sashe
Zaɓabbun ayyuka
- Afrique 2020 season a Faransa 2021
- Look at This Pinakothek der Moderne, Munich 2021.
- Museum of Hope, Berliner Dom 2021
- 'How to Build a Lagoon with just a Bottle Wine?' Lagos Biennial, Lagos (Nigeria) 2019.
- Living on the Edge, Legas Biennial, Legas 2017.
- Dak'art 2016 [ gaza tabbatarwa ]
Duba wasu abubuwan gyara sashe
- Lemi Ghariokwu
- Ade Adekola
- Nengi Omuku