Floyd Ayité
Floyd Ama Nino Ayité (an haife shi a ranar 15 ga watan Disamba 1988) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Faransa Valenciennes da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Togo. Ya fi buga wasa a matsayin winger. Shi ne kanin Jonathan Ayité. [1]
Floyd Ayité | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Bordeaux, 15 Disamba 1988 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Togo | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ahali | Jonathan Ayité | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | wing half (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 7 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 174 cm |
Aikin kulob
gyara sasheAn haifi Ayité a Bordeaux, kuma ya fara aikinsa a matsayin ɗan wasan ƙwallon ƙafa na gida Bordeaux. Ya fara buga wasa a kulob din a shekarar 2008. Yayi wasa a kulob ɗin a Angers da Nancy a matsayin lamuni.
A cikin shekarar 2011, Ayité ya sanya hannu a kulob ɗin Stade de Reims, inda ya buga wasanni 73 na gasar cin kofin yaci kwallaye 10. Ya koma kulob ɗin SC Bastia a shekara ta 2014 inda ya zura kwallaye biyar a wasanni 28 a kakarsa ta farko a kungiyar.
A ranar 1 ga watan Yuli 2016, Ayité ya rattaba hannu a kulob din Fulham na gasar cin kofin Ingila kan kudin da ba a bayyana ba, ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru uku, tare da zabin kulob na karin watanni goma sha biyu. [2] Ya zura kwallayen sa na farko a Fulham lokacin da ya ci biyu a wasan da suka tashi 4–4 da Wolverhampton Wanderers a ranar 10 ga watan Disamba 2016. [3]
A ranar 2 ga watan Satumba 2019, ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyu tare da Gençlerbirliği. [4]
A ranar 4 ga watan Agusta 2021, ya koma Faransa kuma ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyu tare da Valenciennes. [5]
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheDuk da an haife shi a Faransa, Ayité ya yanke shawarar bin sawun babban ɗan'uwansa Jonathan Ayité kuma ya wakilci Togo, wanda ya fara halarta a 2008. A ranar 14 ga watan Nuwamba, 2009, ya zira kwallonsa ta farko a Togo, a wasa da Gabon.
A shekara ta 2013 ya buga wasanni 3 a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2013 inda tawagarsa ta kai wasan daf da na kusa da karshe [6] [7]
Kididdigar sana'a
gyara sasheKulob
gyara sashe- As of match played 1 July 2019
Club | Season | League | National cup | League cup | Other | Total | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Angers (loan) | 2008–09[8] | Ligue 2 | 33 | 3 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 33 | 3 |
Nancy (loan) | 2009–10[8] | Ligue 1 | 6 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 7 | 0 |
Bordeaux | 2010–11[8] | Ligue 1 | 7 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 8 | 0 |
Reims | 2011–12[8] | Ligue 2 | 18 | 3 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 18 | 3 |
2012–13[8] | Ligue 1 | 23 | 2 | 0 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 24 | 2 | |
2013–14[8] | 32 | 5 | 1 | 0 | 2 | 1 | 0 | 0 | 35 | 6 | ||
Total | 73 | 10 | 1 | 0 | 3 | 1 | 0 | 0 | 77 | 11 | ||
Bastia | 2014–15[8] | Ligue 1 | 30 | 6 | 1 | 2 | 2 | 1 | 0 | 0 | 33 | 9 |
2015–16[8] | 32 | 8 | 1 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 34 | 8 | ||
Total | 62 | 14 | 2 | 2 | 3 | 1 | 0 | 0 | 67 | 17 | ||
Fulham | 2016–17 | Championship | 33 | 9 | 2 | 0 | 0 | 0 | — | 35 | 9 | |
2017–18 | 29 | 4 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 29 | 4 | ||
2018–19 | Premier League | 16 | 1 | 1 | 0 | 2 | 0 | 0 | 0 | 19 | 1 | |
Total | 78 | 14 | 3 | 0 | 2 | 0 | 0 | 0 | 83 | 14 | ||
Career total | 259 | 41 | 8 | 2 | 8 | 2 | 0 | 0 | 275 | 45 |
Ƙasashen Duniya
gyara sashe- Maki da sakamako jera kididdigar kwallayen Togo na farko, ginshiƙin maki yana nuna ci bayan kowace ƙwallon Ayité.
A'a. | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|
1 | 19 Nuwamba 2008 | Stade de Kegué, Lomé, Togo | </img> Rwanda | 1-0 | 1-0 | Sada zumunci |
2 | 14 Nuwamba 2009 | Stade de Kegué, Lomé, Togo | </img> Gabon | 1-0 | 1-0 | 2010 cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA |
3 | 13 Janairu 2013 | Stade de Kegué, Lomé, Togo | </img> Nijar | 2–1 | 2–1 | Sada zumunci |
4 | 10 Satumba 2014 | Stade de Kegué, Lomé, Togo | </img> Ghana | 1-0 | 2–3 | 2015 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika |
5 | 4 ga Satumba, 2015 | El Hadj Hassan Gouled Aptidon Stadium Djibouti City, Djibouti | </img> Djibouti | 2–0 | 2–0 | 2017 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika |
6 | 5 ga Yuni 2016 | Filin wasa na Antoinette Tubman, Monrovia, Laberiya | </img> Laberiya | 1-2 | 2–2 | 2017 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika |
7 | 11 Nuwamba 2016 | Stade El Menzah, Tunis, Tunisiya | </img> Comoros | 1-0 | 2–2 | Sada zumunci |
8 | 15 Nuwamba 2016 | Stade de Marrakech, Marrakesh, Morocco | </img> Maroko | 1-0 | 1-2 | Sada zumunci |
9 | 24 Maris 2018 | Stade Pierre Brisson, Beauvais, Faransa | </img> Ivory Coast | 2–1 | 2–2 | Sada zumunci |
10 | 2–2 | |||||
11 | 16 Oktoba 2018 | Independence Stadium, Bakau, Gambia | </img> Gambia | 1-0 | 1-0 | 2019 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika |
Girmamawa
gyara sasheFulham
- Wasannin gasar EFL : 2018[9]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "List of players under written contract registered between 01/07/2016 and 31/07/2016" (PDF). The Football Association. p. 33. Retrieved 11 November 2016.
- ↑ "Jonathan Ayité en D2 turque - Foot - Transfert" . L'Équipe . Retrieved 31 January 2020.
- ↑ "Floyd Ayite: Fulham bring in Togo forward from Bastia" . BBC Sport . 1 July 2016. Retrieved 1 July 2016.
- ↑ "Wolves 4–4 Fulham" . BBC. 10 December 2016. Retrieved 12 December 2016.
- ↑ "Floyd Ayite, Gençlerbirliği'nde" (in Turkish). Ntvspor. September 2, 2019. Retrieved September 4, 2019.
- ↑ https://africanfootball.com/tournament-matches/141/2013-Africa-Cup-Of-Nations Archived 2022-01-20 at the Wayback Machine /1
- ↑ https://africanfootball.com/tournament- matches/141/2013-Africa-Cup-Of-Nations /1
- ↑ 8.0 8.1 8.2 8.3 8.4 8.5 8.6 8.7 Floyd Ayité at Soccerway
- ↑ "Ayité, Floyd" . National Football Teams. Retrieved 21 March 2017.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Floyd Ayité a francefootball.fr (in French)
- Floyd Ayité
- Floyd Ayité at Soccerway