Jibuti (birni)
Birnin Jibuti (da Faransanci: Djibouti; da Larabci: جيبوتي) birni ne, dake ƙasar Jibuti. Shi ne babban birnin ƙasar Jibuti. Jibuti tana da yawan jama'a 570 000, bisa ga jimillar kidayar 2013. An gina birnin Jibuti a shekara ta 1888.
Jibuti | |||||
---|---|---|---|---|---|
Ville de Djibouti (fr) جيبوتي (ar) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Jibuti | ||||
Region of Djibouti (en) | Djibouti Region (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 603,900 (2018) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Tadjoura | ||||
Altitude (en) | 14 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1888 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | DJ-DJ |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
gyara sashe-
Birnin
-
African Quarter, Djibouti
-
Tashar Mota ta birnin
-
Wani Kwale-kwale a bakin gaɓar tekun birnin
-
Babban birnin kasar a shekarar 1940
-
Wani titi a birnin
-
Hasumiya a birnin
-
Odpocivadlo Karavan Pristav Djibuti Janairu 1920
-
Zauren Majalisar kasar Djibouti
-
Tashar jirgin kasa da ke a birnin
-
Djibouti
-
Raƙuma Kravana a Djibouti Janairu 1920.
-
Jibuti
-
Birnin Jibuti a shekarar 1940s
-
Velbloudi Kravana v Djibuti Janairu, 1920
-
Wilson - Voyage autour du monde, 1923]]
-
Tsohon birnin Jibuti
-
Tashar basu, a birnin Jibuti
-
Masallacin Abdulhamid na biyu (II), Jibuti