Florence Nwanzuruahu Nkiru Nwapa
Florence Nwanzuruahu Nkiru nwapa (An haita ranar 13 ga watan Janairu, shekarar 1931 a Oguta, – 16 Oktoba 1993). Ta kasance marubuciya ce, 'yar Najeriya, wacce ake mata laƙabi da sunan, Uwar Adabin Afirka na zamani.
Florence Nwanzuruahu Nkiru Nwapa | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Oguta, 13 ga Janairu, 1931 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | jahar Enugu, 16 Oktoba 1993 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon huhu) |
Ƴan uwa | |
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Makaranta |
University of Edinburgh (en) Jami'ar Ibadan |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Marubuci, Marubiyar yara, marubuci da maiwaƙe |
Employers |
University of Minnesota (en) New York University (en) University of Michigan (en) Jami'ar jahar Lagos |
Muhimman ayyuka |
Efuru (en) One is Enough (en) Wives at War (en) This is Lagos, and other stories (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.