Filomena José Trindade, a.k.a. Filó (an haife a ranar 26 ga watan Satumba 1971 a Benguela, Angola ), 'yar wasan ƙwallon hannu ce 'yar kasar Angola mai ritaya. Filó ta kasance memba na ƙungiyar ƙwallon hannu ta mata ta Angola.[1] A matakin kulob din, ta yi fice a kungiyar Petro Atlético ta Angola, kulob din da ta lashe gasar zakarun kulob din Afirka da dama.

Filomena Trindade
Rayuwa
Haihuwa Benguela, 26 Satumba 1971 (52 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Wasannin Olympics na bazara gyara sashe

Filó ta yi takara a Angola a shekarun 1996, 2000, 2004 da 2008 Olympics.

Filó ita ce ta lashe lambar yabo ta MVP sau uku a gasar ƙwallon hannu ta mata ta Afirka.

A halin yanzu dai Filomena Trindade ta kasance memba a majalisar dokokin jam'iyyar MPLA mai mulki.[2]

Manazarta gyara sashe

  1. "Filomena Trindade diz adeus ao andebol=Angonoticias" (in Portuguese). Retrieved 2013-05-13.
  2. "Saudades da canhota" (in Portuguese). JornaldosDesportos. Retrieved 2013-05-13.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Filomena Trindade at Olympics.com

Filomena Trindade at Olympedia

Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Filomena Trindade" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 2020-04-18.