Benguela
Benguela birni ne, da ke a ƙasar Angola. Shi ne babban birnin yankin Benguela. Benguela ya na da yawan jama'a 513.441, bisa ga ƙidayar 2014. An gina birnin Benguela a shekara ta 1617.
Benguela | |||||
---|---|---|---|---|---|
São Felipe de Benguela (pt) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Angola | ||||
Province of Angola (en) | Benguela Province (en) | ||||
Municipality of Angola (en) | Benguela (en) | ||||
Babban birnin |
Benguela Province (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 561,775 (2014) | ||||
• Yawan mutane | 267.51 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Portuguese language | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 2,100 km² | ||||
Altitude (en) | 39 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1617 |
Hotuna
gyara sashe-
Benguela
-
Town Hall of Benguela