Favour Chukwuka Ofili (an haife ta 31 ga Disamban shekarar 2002) ƴar wasan tseren Najeriya ce.[1] A shekarar 2019 tayi nasarar samun kyautar Silba a tseren mita 400.[2]

Favour Ofili
Rayuwa
Haihuwa Port Harcourt, 31 Disamba 2002 (21 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines 100 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Tana ƴar shekara 16 ta wakilci ƙasar ta a gasar tsere wadda akayi a Yokohama tseren mitoci 4 x 100 m and 4 x 400 m.[3]

Ta zama zakarar tsere ta mata a gasar shekarar 2019 African U18 and U20 Championships in Athletics bayan nasarar da tayi a tseren mita 200 da 400.

Favour Ofili

Tazo ta biyu a bayan ƴar tsere Patience George a gasar tsere ta 2019 Nigerian Championships inada tayi gudu na a ƙasa da sakanni 52 a karon farko a mita 400.

Nasarori na ƙasa gyara sashe

  • Mita 200: 2019

Nasarori na ƙashin kai gyara sashe

  • 400 m – 51.51 (Doha 2019)
  • 200 m - 23.24 (Abuja 2019)

Manazarta gyara sashe

  1. "Favour OFILI | Profile | iaaf.org". www.iaaf.org. Retrieved 2019-09-30.
  2. Ogeyingbo, Deji (2019-04-19). "Ofili & Chukwuma strike GOLD on Day 4 of African U20 & U18 Championships". MAKING OF CHAMPIONS (in Turanci). Retrieved 2019-09-30.
  3. Published. "Nigeria medal hopefuls as Doha World Championships begin". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2019-09-30.