Fausat Balogun
Fausat Balogun ( wacce aka fi sani da Madam Saje,[1] an haife tane a ranar 13 ga watan Fabrairun 1959) ' yar fim ce ta Nijeriya da ke yin fice a fina-finan Yarbanci.[2][3]Ta fito a matsayin Mama Saje a cikin wani shirin talabijin a 1990 mai taken Erin Kee Kee . Fausat tayi fice a fina-finai sama da 80.[4]
Fausat Balogun | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ifelodun, 13 ga Faburairu, 1959 (65 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm2329204 |
Balogun ya auri jarumi Rafiu Balogun. Ya kasance shugabanta kafin su yi aure. A lokacin da ta shahara yaranta sun manyanta. Babban danta babban darakta ne, kuma karamar yarinyar ’yar fim ce.
Fina finan da'aka zaba
gyara sashe- Oyelaja
- Owo Onibara
- Okan Mi
- Akebaje
- Ladigbolu
- Morenike
- Oko Mama E
- Tanimola
- Nkan Okunkun
- Adufe
- Leyin Akponle
- Laba Laba
- Itelorun
- Omo Elemosho
- Iyawo Ojokan
- Ife Kobami
- Gbogbo Lomo
- Asepamo
- Eto Obinrin
- Iyawo Elenu Razor
- Kokoro Ate
- Omoge Elepa
- Olaitan Anikura
- Oju Elegba
- Langbodo
- Ologo Nla
- Abgara Obinrin
- Eepo
- Moriyeba
- Orisirisi (Kose Gbo)
- Serekode
- Ojo Ikunle
- Alase Aye
- Imported Lomo
- Adun Ale
- Ileri Oluwa
- Ogbun Aye
- Omo Pupa
- Òmìn
- O Ti Poju
- Olowo Laye Mo
- Irenimoyan
- Alaimore
- Olasunkanmi
- Salawa
Saninta
gyara sasheA yayin bikin bayar da kyaututtukan nishaɗi na City People nishaɗi na 2016, an ba ta lambar yabo ta Musamman saboda "gagarumar gudummawar da ta bayar don ci gaban masana'antar fim a Najeriya".[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Bada, Gbenga (16 May 2015). "'I reject scripts from English speaking movies,' Yoruba actress reveals". Pulse Nigeria. Archived from the original on 29 December 2015. Retrieved 10 January 2016.
- ↑ Olonilua, Ademola (16 May 2015). "Fausat Balogun Madam Saje:How I Met My Husband Rafiu & My Journey Into Nollywood". Naija Gists. Retrieved 10 January 2016.
- ↑ "Why I Reject English Role... Madam Saje". Daily Times of Nigeria. 21 May 2015. Archived from the original on 9 September 2015. Retrieved 10 January 2016.
- ↑ "Interview With Yoruba Actress Fausat Balogun a.k.a Madam Saje". Daily Mail Nigeria. 26 January 2015. Archived from the original on 8 February 2016. Retrieved 10 January 2016.
- ↑ Adedayo Showemimo (26 July 2016). "Full List Of Winners at 2016 City People Entertainment Awards". Nigerian Entertainment Today. Archived from the original on 8 December 2016. Retrieved 28 July 2016.
Hanyoyin haɗin waje
gyara sashe- Fausat Balogun on IMDb