Ifelodun (Kwara)

Karamar hukuma ce a cikin kwara sitet najeriya

Ifelodun ƙaramar hukuma ce dake a jihar Kwara, Nijeriya. Cibiyar ta na nan a birnin Share.[1]

Ifelodun

Wuri
Map
 8°48′N 5°00′E / 8.8°N 5°E / 8.8; 5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaKwara
Labarin ƙasa
Yawan fili 3,435 km²
Wasu abun

Yanar gizo ifelodunkwara.org.ng
kwara ifelodun
Yan yawan shakatawa na wikidata a kwara

Mutanen garin Ifelodun yawancinsu Yarbawa ne kuma mafi asalin sh daga tsatson Igbomina da suke zaune a Ife, Oyo da kuma Ketu. An mamaye mafi akasarin yankin Igbomina a zamanin Afonja/Alimi kuma an hade ta a yankin Ilorin na yanzu.

Tana da fadin murabba’i 3,435 km2 da yawan jama’a kimanin mutum 206,042 dangane da kidayar shekara ta 2006.

Lambobin tura sako na yankin sune 241.[2] Tana dauke da akalla kauyuka da birane 80.

Akwai muhimman addinai guda uku a yankin:

  • Musulunci
  • Kiristanci
  • Da wasu (Ifa, Sango, Elegun/Masqurade, Opele da dau sauran su).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "Ifelodun Local Government Area". Kwara State Government. Archived from the original on 6 May 2014. Retrieved 8 September 2014.
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.