Driven from Paradise
Kora daga Aljanna ( Larabci: طريد الفردوس, fassara. Tarid el firdaos) fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Masar a shekara ta alif 1965, wanda Fatin Abdel Wahab ta jagoranta. Ya halarci bikin 4th Moscow International Film Festival.[1]
Driven from Paradise | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1965 |
Asalin suna | Driven from Paradise da طريد الفردوس |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
During | 100 Dakika |
Launi | color (en) da black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Fatin Abdel Wahab |
'yan wasa | |
Farid Shawqi (en) | |
External links | |
Specialized websites
|
Yan wasa
gyara sashe- Farid Shawqi
- Samira Ahmed
- Mohammed Tawfik
- Nagwa Fouad
- Aziza Helmy
Manazarta
gyara sashe- ↑ "4th Moscow International Film Festival (1965)". MIFF. Archived from the original on 16 January 2013. Retrieved 2 December 2012.