Wife Number 13
Wife Number 13 ( Larabci: الزوجة ١٣, fassara. Al Zouga talattashar) wani fim ne na ƙasar Masar, da aka shirya shi a shekarar 1962, wanda Abo El Seoud El Ebiary ya rubuta kuma Fatin Abdel Wahab ya ba da umarni. An shigar da shi cikin bikin fina-finai na duniya na Berlin na 12th.[1]
Wife Number 13 | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1961 |
Asalin suna | الزوجه 13 |
Asalin harshe | Egyptian Arabic (en) |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
During | 120 Dakika |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Fatin Abdel Wahab |
'yan wasa | |
External links | |
'Yan wasa
gyara sashe- Shadia a matsayin Aida Saber Abdel Saboor
- Rushdy Abaza a matsayin Mourad Salem
- Abdel Moneim Ibrahim a matsayin Ibrahim
- Shwikar a matsayin Karima
- Hassan Fayek a matsayin Saber Abdel Saboor
- Widad Hamdy a matsayin Boumba
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Wife Number 13". Film Affinity. Retrieved 23 October 2020.