Ismail Yassin a Navy ( Larabci: إسماعيل يس في الأسطول‎ , fassara. Ismail Yassin fi El Ostool) ne a shekarar 1957 a Masar Comedy fim mai ba da umarni shine Fatin Abdel Wahab.[1][2]

Ismail Yassine in the Navy
Asali
Lokacin bugawa 1957
Asalin suna اسماعيل ياسين فى الأسطول
Asalin harshe Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 95 Dakika
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Fatin Abdel Wahab
'yan wasa
Other works
Mai rubuta kiɗa Monir Morad (en) Fassara
External links

A cikin wannan wasan barkwanci na 1957, wasu ƴan uwan juna biyu sun yi soyayya kuma suna son yin aure. Mahaifiyar yarinyar tana adawa da auren, Sannan kuma ta fi son ƴarta ta auri dattijo mai arziki. Domin neman auren, yarinyar ta nemi masoyinta ya shiga sojan ruwa.[3]


  • Ismail Yassine a matsayin Ragab
  • Zahrat El Ola a matsayin Nadia
  • Ahmed Ramzy a matsayin Mounir
  • Mahmoud El-Meliguy a matsayin Abbas El Zefr
  • Zeinat Sedki a matsayin mahaifiyar Nadia
  1. Mostafa, Dalia Said (23 November 2016). The Egyptian Military in Popular Culture: Context and Critique. ISBN 9781137593726.
  2. "Remembering Ismail Yassin, an iconic Egyptian actor". Ahram Online.
  3. "Ismail Yassine in the Navy". Elciname.com. Retrieved 11 May 2021.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe