Faith Idehen (an haife a 5 ga watan Fabrairu shekara ta 1973) yar tsere ce daga Najeriya. A gasar wasannin bazara ta a shekara ta 1992 ita da Beatrice Utondu, Christy Opara Thompson da Mary Onyali, sun sami lambar tagulla a tseren mita 4 x 100.

Faith Idehen
Rayuwa
Haihuwa 5 ga Faburairu, 1973 (51 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Festus Igbinoghene
Yara
Karatu
Makaranta University of Alabama (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango da Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines 100 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 59 kg
Tsayi 163 cm

Idehen ya halarci Jami'ar Alabama domin gogewa a karatu malanta. Ta auri abokin wasan Festus Igbinoghene kuma tana da ɗa, Nuhu Igbinoghene, wanda shine ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasa.[1]

Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing   Nijeriya
1992 Olympic Games Barcelona, Spain 3rd 4x100 m relay 42.81 s
1994 Commonwealth Games Victoria, Canada 1st 4x100 m relay 42.99 s

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin waje

gyara sashe
  • Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Faith Idehen". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2012-10-25. Retrieved 2021-09-12.