Fabrice Ondoa (an haife shi a shekara ta 1995) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Kameru. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Kameru daga shekarar 2014.

Fabrice Ondoa
Rayuwa
Haihuwa Yaounde, 24 Disamba 1995 (28 shekaru)
ƙasa Kameru
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Barcelona Atlètic (en) Fassara2014-201600
  Ƙungiyar kwallon kafar Kamaru2014-
Pobla de Mafumet CF (en) Fassara7 ga Janairu, 2016-30 ga Yuni, 2016
Gimnàstic de Tarragona (en) Fassara1 ga Yuli, 2016-30 ga Yuni, 2017
  Sevilla Atlético (en) Fassara17 ga Augusta, 2016-30 ga Yuni, 2017
  Sevilla Atlético (en) Fassara1 ga Yuli, 2017-30 ga Yuni, 2018
K.V. Oostende (en) Fassara1 ga Yuli, 2018-15 Disamba 2020
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 1
Nauyi 87 kg
Tsayi 185 cm
Fabrice Ondoa a shekara ta 2012.
Fabrice Ondoa