Eurig Wyn
Eurig Wyn | |||||
---|---|---|---|---|---|
20 ga Yuli, 1999 - 19 ga Yuli, 2004 District: Wales (en) Election: 1999 European Parliament election (en)
10 ga Yuni, 1999 - 10 ga Yuni, 2004 ← no value - no value → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Hermon (en) , 10 Oktoba 1944 | ||||
ƙasa | Birtaniya | ||||
Harshen uwa | Turanci | ||||
Mutuwa | Waunfawr (en) , 25 ga Yuni, 2019 | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Ysgol Brynrefail (en) | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da ɗan jarida | ||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Plaid Cymru (en) |
Eurig Wyn an haife shie (10, awatan Oktoba 1944 - 25 Yuni 2019)[1][2] ɗan siyasa ne na Kasar Wales kuma ɗan jarida. Ya kasance me ba na Plaid Cymru a Majalisar Tarayyar Turai a Wales daga 1999 zuwa 2004, lokacin da ya rasa kujerarsa, a wani bangare dalilin rage yawan kujerun majalisa da aka ware ma Kasar Wales.
Aiki
gyara sasheDan jarida
gyara sasheYa kasance tsohon dan jarida na BBC. A cikin shekara ta 2005, an zaɓi Eurig Wyn a matsayin ɗan takarar majalisar dokoki na Plaid Cymru na mazabar Ynys Môn wanda bai yi nasara ba ya nemi Plaid Cymru a babban zaɓe na waccan shekarar.
Mutuwa
gyara sasheYa rasu a watan Yuni 2019.[2]
Duba kuma
gyara sashe- Jillian Evans MEP (Plaid Cymru)
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheUnrecognised parameter | ||
---|---|---|
New constituency | {{{title}}} | {{{reason}}} |