Esosa Iyawe (an haife shi a ranar 1 ga watan Maris) ɗan siyasan Najeriya ne kuma injiniya mai wakiltar mazaɓar Oredo na jihar Edo a majalisar dokokin Najeriya ta 10 na majalisar wakilan Najeriya. [1] [2] [3] [4] [5]

Esosa Iyawe
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Maris, 1983 (41 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Rayuwar farko da ilimi

gyara sashe

An haifi Iyawe a garinsu na birnin Benin na jihar Edo. Ya kammala karatun sa na farko a makarantar firamare ta sojojin sama da cibiyar ilimi ta Igbinedion da ke birnin Benin. Ya yi Difloma a fannin Injiniyancin Kwamfuta a Jami'ar Benin sannan ya yi digirin farko a fannin Injiniyanci daga Jami'ar Benson Idahosa ta Jihar Edo, Najeriya. [6]

Aikin siyasa

gyara sashe

A watan Fabrairun 2023, Iyawe ya lashe kujerar majalisar wakilai don wakiltar muradun mazaɓar tarayya ta Oredo a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Labour, LP. [5] [7] [8] [9]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Iyawe moves motion on valuation of public assets in House of Reps". thenationonlineng.net. Retrieved June 21, 2024.
  2. "Engineer Iyawe Donates Palliatives To Widows Of Fallen Nigerian Heroes". superfm963.com. Retrieved June 21, 2024.
  3. "Esosa Iyawe launches food bank initiative to combat food insecurity". guardian.ng. Retrieved June 21, 2024.
  4. "oredo federal lawmaker engr esosa iyawe offers mini buses to constituents". itvradiong.com. Retrieved June 21, 2024.
  5. 5.0 5.1 "10th National Assembly Members – Voter – Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2024-06-28. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  6. "I planned to japa before winning Edo Reps election – Lawmaker-elect". punchng.com. Retrieved June 21, 2024.
  7. "Labour Party wins Edo South senatorial seat". vanguardngr.com. Retrieved June 21, 2024.
  8. "My victory at Election Tribunal well deserved-Oredo". sunnewsonline.com. Retrieved June 21, 2024.
  9. "Hon. Esosa Iyawe Calls for Valuation of Public Assets in Nigeria, Urge Nigerians to be Patient with the Present Administration". nassnewsng.com. Retrieved June 21, 2024.