Majalisar Dokokin Najeriya ta 10
Majalissar dokoki ta 10 ta Tarayyar Najeriya ita ce majalisa mai wakilai biyu da aka ƙaddamar a ranar 13 ga Yunin shekarar 2023 kuma za ta ci gaba da aiki har zuwa ranar 13 ga Yuni shekarar 2027 mai zuwa.
Iri | legislative term (en) |
---|---|
Kwanan watan | 13 ga Yuni, 2023 – |
Ƙasa | Najeriya |