Eric Abraham (producer)
Eric Abraham (an haife shi Maris 1954) [lower-alpha 1] ɗan Afirka ta Kudu ne ɗan Burtaniya kuma tsohon ɗan jarida haka-zalika ɗan gwagwarmaya. An haife shi kuma ya girma a Afirka ta Kudu, ya koma Ingila a shekara ta 1977, inda ya yi gudun hijira na tsawon shekaru 15 saboda rahotannin da ya yi na adawa da gwamnatin wariyar launin fata ta Afirka ta Kudu a cikin jaridu. Tun daga lokacin ya yi aiki a gidan wasan kwaikwayo da Talabiji, tare da kafa kamfanin Portobello Productions na London da kuma Isango Portobello na Cape Town da Fugard Theatre.[1]
Eric Abraham (producer) | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Cape Town, 20 century |
ƙasa | Birtaniya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mai tsara fim |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
IMDb | nm0008937 |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Abraham a yankin Wynberg na Cape Town, Afirka ta Kudu, kuma ya girma a Rondebosch. Mahaifinsa kwamandan sojojin ruwa ne wanda ya isa Afirka ta Kudu daga ƙasar Hungary kafin yakin duniya na biyu don gujewa kyamar bakaken fata. Abraham ya halarci makarantar sakandare ta Kwalejin Afirka ta Kudu, inda ya shiga cikin shirye-shiryen makaranta kuma ya gudanar da harkar fim. Ya sami lambar yabo ta Spectemur Agendo daga makarantar a shekarar 2019 saboda gudummawar da ya bayar ga ƴancin ɗan adam da kuma wasan kwaikwayo.
Abraham ya karanci shari'a a Jami'ar Cape Town, amma ya ce "da kyar ya taba halartar laccoci saboda akwai wani abu mafi mahimmanci a wancan lokacin" a matsayinsa na shugaban ƙungiyar ɗalibai kuma mmai fafutuka.
Fina-finai
gyara sasheFim
gyara sashe- Bintley's Mozart (1987) – documentary
- Life and Extraordinary Adventures of Private Ivan Chonkin (1994)
- Kolya (1996)[2]
- Mojo (1997)
- The War Zone (1999)
- Dark Blue World (2001)
- Birthday Girl (2001)
- Empties (2007)
- Quiet Chaos (2008)
- Kooky (2010)
- The Forgiveness of Blood (2011)
- Ida (2013)[3]
- Three Brothers (2014)
- Moffie (2019)
- Bethlehem Night (2022)
- Four Mothers (TBA)
Talabijin
gyara sashe- Panorama, BBC (1981–1983) – 7 episodes
- Seal Morning (1986) – 6 episodes
- ScreenPlay (1986) – 1 episode
- Lost Belongings (1987) – Miniseries
- Danny, the Champion of the World (1989) – television film
- Othello (1989) – television film
- The Maestro and the Diva (1990) – documentary
- A Murder of Quality (1991) – television film
- Still Life at the Penguin Cafe (1991) – television film
- True Tilda (1997)
- Dalziel and Pascoe (1997–1998) — 11 episodes
- Falls the Shadow: The Life and Times of Athol Fugard (2012) – documentary
Bayanan kula
gyara sashe- ↑ Some websites report his middle name being spelled Antony and others Anthony.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Petzer, Brett (25 March 2013). "SA Power 100 – 2013: Eric Abraham". The South African. Retrieved 4 December 2021.
- ↑ Davis, Nashira (24 February 2015). "Oscar No 2 for Eric". Times Live. Retrieved 3 December 2021.
- ↑ Fick, David (23 February 2015). "IDA, co-produced by Fugard Theatre's Eric Abraham, Wins Oscar for Best Foreign Language Film". BroadwayWorld. Retrieved 3 December 2021.
Hanyoyin Hadi na waje
gyara sashe[[Category:British film production c