Enoch Kofi Adu
Anuhu Kofi Adu (An haife shi 14 ga watan Satumban a shekara ta 1990) a Ghana. Sana'ar sa ita ce kwallon ƙafa inda yake taka leda a matsayin dan wasan tsakiya a ƙungiyar Mjällby AIF ta Allsvenskan.
Enoch Kofi Adu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kumasi, 14 Satumba 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 8 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 66 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 178 cm |
Harkar Wasan Ƙwallo
gyara sasheFara Ƙwallo
gyara sasheAn haife shi a Kumasi, Ghana, Adu ya fara aikinsa na sana'a a shekara ta ( 2006) a kulob din Liberty Professionals FC a ranar 23 ga watan Satumba a shekara ta (2008) ya tashi daga Liberty Professionals zuwa Faransa Ligue (1) club OGC Nice kuma ya sanya hannu kan kwantiragin da zai tsawaita zuwa shekarar ( 2011). Ya kammala tafiyar tare da takwaransa na kasa Abeiku Quansah . A ranar (26) ga watan Maris a shekara ta ( 2010) , Adu ya tafi gwaji a kulob din Sweden na GAIS . Daga baya Adu ya sanya hannu kan kwantiragi tare da kulob din Danish Superliga FC Nordsjælland a ranar (16) ga watan Yuli a shekara ta (2010) .
FC Nordsjælland
gyara sasheClub Brugge
gyara sasheMalmö FF
gyara sasheAIK
gyara sasheWasannin Waje
gyara sasheAdu ya wakilci kungiyar kwallon kafa ta Ghana ta ‘yan kasa da shekaru( 17) a gasar cin kofin duniya ta FIFA( U-17) da aka gudanar a Korea Republic kuma ya buga wasanni shida a gasar. An kira Adu ga manyan ‘yan wasan Ghana don wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA da za ta kara da Uganda a watan Oktobar a shekara ta (2016). Ya fara buga wa kasarshi wasa a wasan sada zumunci da Afirka ta Kudu a ranar (11) ga watan Oktoban a shekara ta ( 2016) .
Ƙididdigar Wasanni
gyara sasheClub | Season | League | Cup | Continental | Total | ||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Nice | 2008–09 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | |
2009–10 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | ||
Total | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | |
FC Nordsjælland | 2010–11 | 29 | 0 | 5 | 0 | 2 | 0 | 36 | 0 |
2011–12 | 32 | 0 | 2 | 0 | 1 | 0 | 35 | 0 | |
2012–13 | 18 | 0 | 0 | 0 | 6 | 0 | 24 | 0 | |
Total | 79 | 0 | 7 | 0 | 9 | 0 | 95 | 0 | |
Club Brugge | 2012–13 | 11 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 11 | 0 |
2013–14 | 7 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 7 | 0 | |
Total | 18 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 18 | 0 | |
Stabæk | 2014 | 16 | 1 | 2 | 2 | — | 18 | 3 | |
Malmö FF | 2014 | 15 | 0 | 0 | 0 | 10 | 0 | 25 | 0 |
2015 | 27 | 2 | 5 | 1 | 10 | 0 | 42 | 3 | |
2016 | 18 | 1 | 1 | 0 | — | 19 | 1 | ||
Total | 60 | 3 | 6 | 1 | 20 | 0 | 86 | 4 | |
Akhisar Belediyespor | 2016–17 | 3 | 0 | 4 | 0 | — | 7 | 0 | |
AIK | 2018 | 27 | 0 | 5 | 0 | 4 | 0 | 36 | 0 |
2019 | 27 | 0 | 6 | 0 | 8 | 0 | 41 | 0 | |
2020 | 23 | 1 | 5 | 0 | 0 | 0 | 28 | 1 | |
Total | 77 | 1 | 16 | 0 | 12 | 0 | 105 | 1 | |
Career total | 253 | 5 | 35 | 3 | 41 | 0 | 329 | 8 |
Lambobin Yabo
gyara sasheKulab
gyara sasheFC Nordsjælland
- Kofin Danish :a shekara ta ( 2010zuwa2011)
- Superliga ta Danish :a shekara ta ( 2011zuwa2012)
Malmö FF
- Allsvenskan : a shekara ta (2014zuwa 2016)
- Svenska Supercupen :a shekara ta ( 2014)
AIK
- Allsvenskan :a shekara ta ( 2018)
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗin waje
gyara sashe- Enock Kofi Adu at Malmö FF at the Wayback Machine (archived 2014-07-28) (in Swedish)
- Enock Kofi Adu at SvFF (in Swedish)
- Enock Kofi Adu at Soccerway