Enku Ewa Ekuta (an haife ta a ranar 15 ga watan Maris na shekara ta 1998) ƴar wasan judoka ce ta Najeriya wacce ta fafata a rukunin mata.[1]

Enku Ekuta
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Maris, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Ta yi gasa ma Najeriya a gasa ta Judo ta cikin gida da ta duniya. [2]

Ayyukan wasanni gyara sashe

Ekuta ta fito ne daga dangin Judokas . Mahaifiyarta, Catherine Ekuta 'yar judoka ce wacce ta fafata a matakin kasa da kasa a Najeriya yayin da mahaifinta Ewa Ekuta tsohon Judoka ne wanda kuma ya wuce matakin kasa. Ya kuma kasance daga cikin Tarayyar Judo ta Najeriya . [3]

A Gasar Cin Kofin Afirka ta 2020 a Dakar, Ekuta ta fafata a gasar 63 kg kuma ta lashe lambar zinare ta hanyar kayar da zakaran wasannin Afirka na 2019 da kuma lambar azurfa ta 2014 Hélène Wezeu Dombeu na Kamaru. [4][5] 

A Gasar Cin Kofin Afirka ta 2019 da aka gudanar a Kamaru, Ta lashe lambar azurfa a taron 63 kg. [6] 

Ta kuma lashe lambar tagulla a Gasar Cin Kofin Afirka ta 2019 da aka gudanar a Senegal . [7]

Har ila yau, ita ce zakara a wasannin matasa na kasa kuma ta lashe lambar

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "Enku EKUTA / IJF.org". www.ijf.org. Retrieved 2023-04-12.
  2. "JudoInside - Enku Ekuta Judoka". www.judoinside.com. Retrieved 2023-04-12.
  3. Busari, Niyi. "Enku Ekuta The Tatami Philosopher Ready For Olympic Challenge". Enku Ekuta The Tatami Philosopher Ready For Olympic Challenge. Retrieved 2023-04-12.
  4. "Ekuta returns with gold from Senegal 2020 African Judo Open". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-11-16. Retrieved 2023-04-12.
  5. "Enku EKUTA / IJF.org". www.ijf.org. Retrieved 2023-04-12.
  6. "Enku EKUTA / IJF.org". www.ijf.org. Retrieved 2023-04-12.
  7. "Judo:Oshodi explains choice as furore trails selection". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2022-07-25. Retrieved 2023-04-12.