Emmanuel Okoli
Emmanuel Okoli (an haife shi ranar 13 ga watan Nuwamban, shekara ta alif dari tara1973a.c) ɗan tseren Najeriya ne mai ritaya wanda ya ƙware a tseren mita 400. Okoli ya zo na biyar a tseren mita 4 x 400 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1992 tare da abokan wasansa Hassan Bosso, Sunday Bada da Udeme Ekpeyong. [1]
Emmanuel Okoli | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Sunan asali | Emmanuel Okoli |
Suna | Emmanuel |
Sunan hukuma | Emmanuel Okoli |
Shekarun haihuwa | 13 Nuwamba, 1973 |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle |
Eye color (en) | brown (en) |
Hair color (en) | black hair (en) |
Wasa | Wasannin Motsa Jiki |
Participant in (en) | 1992 Summer Olympics (en) |
Personal pronoun (en) | L485 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Athletics - men's 4x400 m - Full Olympians". Archived from the original on 2018-11-05. Retrieved 2023-04-16.