Hassan Bosso (an haife shi ranar 10 ga watan Satumba, 1969). ɗan tseren tsere ɗan kasan Najeriya ne.

Hassan Bosso
Rayuwa
Haihuwa 10 Satumba 1969 (54 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines sprinting (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Aikin club gyara sashe

Bosso ya gama na biyar a tseren mita 4 x 400 a Gasar Olympics ta bazara ta 1992 tare da abokan wasansa Emmanuel Okoli, Sunday Bada da Udeme Ekpeyong.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. "Athletics - men's 4x400 m - Full Olympians". Archived from the original on 2018-11-05. Retrieved 2023-01-09.

Hanyoyin waje gyara sashe