Emmanuel Oludaisi Adekunle bishop ne na Anglican a kasar Najeriya . [1] A yanzu haka shine Bishop na Egba.[2]

Emmanuel Adekunle
Rayuwa
Haihuwa Abeokuta, 29 ga Maris, 1962 (62 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Abeokuta Grammar School
Federal Polytechnic, Ilaro (en) Fassara
(1980 - 1986) National Diploma (en) Fassara, Higher National Diploma (en) Fassara : civil engineering (en) Fassara
Jami'ar Ibadan
(1996 - 1998) postgraduate diploma (en) Fassara, master's degree (en) Fassara : education (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a injiniya da Malami
Imani
Addini Kiristanci

Rayuwar farko

gyara sashe

An haifi Adekunle a Abeokuta a ranar ashirin da tara ga watan Maris, shekarar alif dubu daya da dari tara da sittin da biyu wato 1962. Ya yi karatu a shahararriyar makarantar Abeokuta Grammar School, Federal Polytechnic Ilaro da Kwalejin Emmanuel na tauhidi da Ilimin Kirista, a garin Ibadan. Ya kasance tsohon malami ne kuma injiniya, An nada shi a alif dubu daya da dari tara da casa'in da uku wato 1993. Ya zama Canon a 1999 kuma babban sakatare a 2001. A shekara ta 2006 an nada shi Provost na Cathedral na St. Peter, Ake . An tsarkake shi a ranar Lahadi, 23 ga watan Agusta, 2009 a Cocin Cathedral na St. Jude, Ebute Metta, Legas . [3]

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. "Emmanuel Adekunle".
  2. Anglican Communion Office. "Diocese - Nigeria - Egba". anglicancommunion.org. Retrieved 2020-12-04.
  3. "The Rt Revd Emmanuel Adekunle on World Anglican Clerical Directory". World Anglican Clerical Directory (in Turanci). Retrieved 2021-03-10.