Ejiro Amos Tafiri ta kasance mace ce mai tsara kayan sakawa, kuma mai zana su, ta kasance yar asalin kasar Najeriya ce. Ita da kanta ce ta kago Ejiro Amos Tafiri (E.A.T), wacce aka kafa domin samar da tsarin shigar mata da kuma bunkasa bukatun su na zamani a fannonin sanya tufa.[1]

Ejiro Amos Tafiri
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 20 century
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Yaba College of Technology
Sana'a
Sana'a Mai tsara tufafi
ejiroamostafiri.com

Farkon rayuwa da aiki gyara sashe

Ejiro yar asalin jihar Delta ce, an haife tane a cikin garin Legas, ta fara samar da shigan salon tane tun tana yar shekara uku da haihuwa, ta hanyar ta sirin tsohuwarta wacce a lokacin mahaifiyar ta ce take yi. Iyayenta sun yi mata fatan karatun likitanci amma ta zabi fannin kirkiran sutura da zane sutura a Kwalejin Fasaha ta Yaba .[2]

Ejiro ta farkirkiretkirkire ne a a shekarar 2010. A shekar a 20 kum, ta kirkira kamfanin ta r EAT da ake kirda a "The Madame", an nuna tarin gwaninta a bikin makon bude wajen.[3]

Manazarta gyara sashe