Effiong Okon
Effiong Okon (an haife shi a ranar 22 ga watan Mayu, 1985) ɗan dambe ne daga Najeriya, wanda ya halarci gasar Olympics ta bazara ta 2004 a ƙasarsa. A can ne ya yi fice a zagayen farko na nauyin nauyi na maza (men's light flyweight) ( – 48 kg) Alfonso Pinto na Italiya.[1]
Effiong Okon | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 22 Mayu 1985 (39 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | boxer (en) |
Mahalarcin
|
Farkon rayuwa da Karatu
gyara sasheGasa
gyara sasheOkon ya samu gurbin shiga gasar Athens ta shekarar 2004 inda ya kare a matsayi na biyu a gasar neman cancantar shiga gasar Olympic ta Afirka ta shekarar 2004 na AIBA a Gaborone, Botswana. A wasan karshe ya sha kashi a hannun Lalaina Rabenarivo ta Madagascar.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Effiong Okon". Olympics atnSports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020.
- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Effiong Okon" Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020.