Edward Akika
Edward Akika (an haife shi ranar 18 ga watan Yuli, 1941). ɗan wasan tseren-tsere ne na wasannin Olympic daga Najeriya. Ya kware a wasannin hurdling da Dogon tsalle events, a lokacin da yake aiki.
Edward Akika | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 18 ga Yuli, 1941 (83 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 66 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 176 cm |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Gasa da kyauta
gyara sasheAkika ya wakilci Najeriya a Gasar Olympics ta 1964. Ya lashe lambar zinare ga kasarsa ta Yammacin Afirka a wasan tsalle tsalle na maza a Gasar Wasannin Afirka na 1965.