Edu (Nijeriya)
karamar hukuma a jihar Kwara a Nigeria
Edu | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Kwara | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 2,542 km² |
Edu Karamar Hukuma ce, dake a Jihar Kwara, Nijeriya. Yaren Nupe wanda ake yi a cikin wasu bangare na Nigeria. Edu ya ƙunshi Lafiagi, Tsaragi da Garin Tshonga. Hedkwatarsa tana cikin garin [Lafiagi] ne. [1]
Tana da yanki na 2,542 km2 da yawan jama'a 201,469 kamar na ƙidayar 2006.
kodin akwatin gidan waya na yankin shine 243.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.