Edu (Nijeriya)

karamar hukuma a jihar Kwara a Nigeria
(an turo daga Edu, Nijeriya)

Samfuri:Use Nigerian English

Edu

Wuri
Map
 8°48′N 5°24′E / 8.8°N 5.4°E / 8.8; 5.4
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaKwara
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,542 km²

Edu Karamar Hukuma ce, dake a Jihar Kwara, Nijeriya. Yaren Nupe wanda ake yi a cikin wasu bangare na Nigeria. Edu ya ƙunshi Lafiagi, Tsaragi da Garin Tshonga. Hedkwatarsa tana cikin garin [Lafiagi] ne. [1]


Tana da yanki na 2,542 km2 da yawan jama'a 201,469 kamar na ƙidayar 2006.

kodin akwatin gidan waya na yankin shine 243.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe
  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.