Edith Eduviere (an Haife ta a ranar 18 ga watan Yuni a shekara ta 1986) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce wanda take buga wasa atsakiya a tawagar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya.[1]

Edith Eduviere
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 18 ga Yuni, 1986 (37 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2008-2008
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 55 kg
Tsayi 1.5 m

Ta kasance cikin tawagar kwallon kafa ta mata ta Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta 2008.[2]

Duba kuma gyara sashe

  • Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta 2008[3]

Manazarta gyara sashe

  1. "Women's Olympic Football Tournament Beijing–Nigeria Squad List". FIFA. Archived from the original on 5 March 2016. Retrieved 22 October 2012.
  2. Edith Eduviere-Profile and Statistics-SoccerPunter.com"
  3. Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Edith Eduviere" . Olympics at Sports- Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 15 March 2016.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Edith Eduviere". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-03-15.
  • Edith Eduviere at Soccerway