Ebonyi (ƙaramar hukuma)
Ebonyi Nadaga cikin Kananan Hukumomin Jihar Ebonyi dake a kudu masu gabas a Nijeriya.hedikwatarta tana a cikin garin Nkaliki. [1]Tana da fadin kasa daya kai 443 km2. [2]da kuma yawan mutane 126,837 a kidayar ahekarar 2006.
Ebonyi | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jihohin Najeriya | Jihar Ebonyi | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 443 km² |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Ebonyi State Government | Local Government Council". www.ebonyistate.gov.ng. Archived from the original on 2019-12-23. Retrieved 2020-01-05.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.