Ebonyi Nadaga cikin Kananan Hukumomin Jihar Ebonyi dake a kudu masu gabas a Nijeriya.hedikwatarta tana a cikin garin Nkaliki. [1]Tana da fadin kasa daya kai 443 km2. [2]da kuma yawan mutane 126,837 a kidayar ahekarar 2006.

Ebonyi


Wuri
Map
 6°12′N 8°00′E / 6.2°N 8°E / 6.2; 8
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Ebonyi
Labarin ƙasa
Yawan fili 443 km²
hoton jamiar ebonyi

Manazarta gyara sashe

Template:Realist

  1. "Ebonyi State Government | Local Government Council". www.ebonyistate.gov.ng. Archived from the original on 2019-12-23. Retrieved 2020-01-05.
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.